Jihar Kano
Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya yi magana kan rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, inda ya bukaci shugabanni su ji tsoron Allah su gyara domin tsira a lahira.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar Kano, Hon. Zainab Audu Bako ta roki gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso su sauya sheka.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a Kano, har ya shaida wa iyalan marigayi Alhaji Aminu Dantata yadda ya ji zafin rashinsa.
Hukumar NiMet ta hasashen cewa za a yi ruwan sama mai karfi hade da tsawa daga Juma’a zuwa Lahadi a jihohin Arewa da Arewa ta Tsakiya a Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a filinin jirgin sama na Malam Aminu Kano domin zuwa ta'aziyya gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata yau Juma'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai je jihar Kano ta'aziyyar rasuwar Alhaji Aminu Alhassan Dantata a yau Juma'a. Abba Kabir Yusuf ne zai karbi shugaban kasar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya cika da mafi yawa daga cikin alkawuran da ya dauka a lokacin da yake yin yakin neman zabe.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya umarci saukar da tuta kasa-kasa a fadarsa da ke Kano domin nuna alhini kan rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
NiMet ta ce za a yi ruwan sama da tsawa a Arewa ranar Alhamis, 17 ga Yuli, 2025; sauran yankuna za su sami ruwa kaɗan, kuma an shawarci jama'a su yi taka tsantsan.
Jihar Kano
Samu kari