Jihar Kano
Fusatattun matasa sun toshe hanyar Kano zuwa Zaria na kusan sa’a guda domin nuna fushi kan yadda motocin banki suka buge mutane suka gudu ba tare da taimako ba.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dattawan Najeriya ta mika bukata ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a kan karrama attajiri a kasar nan, Alhaji Aminu Dantata.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi da gwamnonin jihohin Arewa 3 na cikin manyan bakin taron makarantar Al-Faidiyyah da za a yi a Legas.
A labarin nan, za a ji cewa wasu mabiya hanyar Kano-Gwarzo-Dayi sun bayyana takaicin yadda rashin karasa aikin titin ke jawo asarar rayuka da dukiyoyi.
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwasoya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa, Aso Villa sun tattauna batutuwan siyasa.
Al'ummar jihar Kano sun shiga firgici bayan tabbatar da batan wani maciji wanda Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bukaci 'yan sanda su binciki lamarin.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai amince da dukan mata ba, yana mai kira ga malamai da gwamnati su kawo karshen cin zarafin mata da ake yi a Kano.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano, ta yanke hukunci kan karar da APC ta shigar da ke neman dakatar da ba kananan hukumomin Kano kudade.
Najeriya ta rasa manyan shugabannin al'umma aƙalla bakwai a asibitoci daban-daban a birnin landan na ƙasar Birtaniya, mun tattaro maku jerin sunayensu.
Jihar Kano
Samu kari