Jihar Kano
Bayan rawar da Kwamishinan Sufuri ya taka wajen belin wani da ake zargin da safarar kwaya, Abba Kabir Yusuf ya kafa kwamitin bincike na musamman a Kano.
Kotu ta tura dan TikTok da ake zargi da hada bidiyo da ke nuna cewa shugaba Bola Tinubu ya rasu. An tsare Ghali Isma'il Kano har zuwa ranar 19 ga Agusta.
EFCC ta kama Hamisu Breaker da G-Fresh kan likin Naira a wajen biki, inda kotu ta yanke musu hukuncin daurin watanni 5 ko biyan tarar N200,000 kowannensu.
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa masarautar Kano zs ta ba da goyon baya ga duk matsayar da aka ɗauka a taron shawarwari.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta nada sababbin mukamai a matakin kasa a daidai lokacin da ta nada Nentawe Yilwatda a matsayin shugabanta na kasa.
NiMet ta hasashen guguwa, yayyafi da ruwa mai karfi a sassa da dama, ta shawarci jama’a da su kula da ambaliya, iska, da kuma katsewar harkokin yau da kullum.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran Kwankwasiyya na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi dubunnan magoya bayan APC a Kano da suka bar jam'iyyarsu zuwa APC.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cikakken goyon bayansa ga magajinsa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kuma godewa Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta waiwayi koken jama'a a ɓangaren lafiya, ta shirya asibitoci sama da 200 da za a gyara a dukkanin kananan hukumomi 44.
Jihar Kano
Samu kari