Jihar Kano
NiMet ta yi hasashen za a samu ruwan sama mai hade da tsawa a Najeriya a ranar Juma'a. A Arewacin kasar, ana sa ran Kano, Kaduna da jihohi 14 za su samu ruwa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kawo karshen hatsaniya da ta barke a tsakanin Hon. Tijjani AbdulKadir Jobe da Sanusi Bature.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ya musanta zargin tsohon Sakataren gwamnati, na cewa ta karbo rancen sama da $6bn a cikin shekaru biyu.
Kungiyar 'APC Patriotic Volunteers' ta taso gwamna Abba Kabir Yusuf a gaba inda take zargin gwamnatin Kano da karɓar bashin $6.6m ba tare da wani aiki ba.
Wata kotun majistire ta yanke hukuncin zaman gidan kaso na tsawon watanni 13 ga wasu manyan ƴan TikTok ko zaɓin tara kan laifin yaɗa hotunan banza a midiya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani mummunan lamari a karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano, inda wani matashi ya halaka sabuwar amaryarsa.
A labarin nan nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta samar da kwamiti wanda zai duba barnar da wuta ta yi a kasuwar wayoyi ta Farm Centre da ke jihar.
Matasan Najeriya sun ce za su yi zanga zanga a jihohi 20 da suka hada da Kano, Bauchi Yola, Legas da birnin tarayya Abuja. Za a yi zanga zanga a ranar 12 ga Yuni
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sakon ta'aziyya ga Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya bisa babban rashi da ya yi ma yayarsa bayan fama da jinya.
Jihar Kano
Samu kari