Jihar Kano
Marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya taba bayyana cewa yana fatan cikawa da imani idan lokaci ya yi. Ya yi maganar ne shekara biyu kafin rasuwar shi.
A labarin nan, za a jic ewa jama'a sun fara shiga damuwa a kan yadda aka yi gum kan kashe Hausawa, musamman Musulmi a jihohin Najeriya kuma ba hukunci.
Bayan shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya yaba masa kan yin abin da ya ce musamman saboda lafiyarsa.
Wani jigo a APC ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso zai iya maye gurbin Abdullahi Umar Ganduje bayan ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC a Abuja.
Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus daga kujerar shugabancin APC, lamarim dai ya zo ba zato ba tsammani yau Juma'a.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC mai mulki a kasa a yau Juma'a.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin jihohi ƙasar nan sun ayyana ranar 1 ga watan Muharram a matsayin hutu ga ma'aikata saboda shigowar shekarar musulunci.
Fitaccen jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya fara rigima da masu kallon Izzar So kan zargin shirin ya yi tsawo da yawa. Ya mayar da martani mai zafi, ciki har da zagi.
Za a ji cewa jigo a tafiyar Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya fice daga APC, Mustapha Bakwana ya zargi tsohon ubangidansa da watsi da su.
Jihar Kano
Samu kari