Jihar Kano
A karon farko bayan fara rigimar sarautar Kano, sarakunan da ke hamayya da juma, Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II za su haɗu a birnin Madinah.
Alhaji Aliko Dangote ya rako gawar kawunsa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata daga Dubai zuwa Madina. Za a yi jana'izar Dantata a masallacin Annabi SAW.
NiMet ta gargadi Najeriya game da ruwan sama mai karfi da tsawa a yau Talata, tana mai hasashen ambaliyar ruwa musamman a Arewa, kuma ta ba da shawarwari ga jama'a.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya tafi birnin Madina jana'izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata bayan rasuwar shi. Dantata ya yi wa Aminu Ado wasiyya.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin da tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje sun isa Madina domin jana’izar Aminu Dantata.
Jirgin sama mallakin kamfanin Rano Air ya samu matsala a injinsa bayan ya tashi da nufin zuwa Katsina daga Abuja, hukumar NCAA ta bada umarnin bincike.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa an ɗage jana'izar marigayi Alhaji AminuƊantata zuwa gobe Talata a birnin Madina saboda cika sharuɗdan Saudiyya.
Maryam Shettima ta bayyana cewa ba ta yi mamaki da ta samu labarin shugaban APc na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus, ta ce haka rayuwa take.
Wakilan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da suka hada da Badaru Abubakar, Aminu Daurawa sun isa Madina jana'izar Aminu Alhassan Dantata a Saudiyya.
Jihar Kano
Samu kari