Jihar Kano
Dr. Abdullahi Ganduje ya fuskanci kalubale da dama a tsawon watanni 22 da ya yi a kujerar shugabancin APC, haka kuma ya samu nasarori da suka haɗa nasarar zaɓe.
Gwamna Abba ya naɗa Ahmed Musa babban manajan Kano Pillars, inda aka kafa sabon kwamiti don inganta ƙungiyar da kuma sa ran za ta fuskanci manyan sauye-sauye.
A labarin nan, za a ji cewa dangantaka ta yi tsami a tsakanin hukumar tattara haraji ta kasa FIRS da kuma kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kano, KEDCO.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa biyu sun daurawa kansu aure ba tare da sanin iyayensu ba a kan sadaki N50 a unguwar Yakasai da ke birnin Kano.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya wakilci Bola Tinubu yayin da ya kai gaisuwar ta’aziyya ga dangin marigayi Aminu Dantata da ya rasu a makon jiya.
Wasu 'yan jam'iyyar APC a Kano sun bukaci shugaban jam'iyyar APC na jihar, Abdullahi Abbas ya sauka bayan murabsu din Ganduje. APC ta zargi NNPP da hannu a rikicin.
Aminu Alhassan Dantata na cikin mutanen da suka mutu a wasu kasashe, Dubai, aka birne su a Madina, Muhammad Al-Badr na Yemen ya rasu a London an birne shi a Madina.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Ibrahim Ali Amin Little ya sanar da ficewa daga cikin jam'iyyar PDP.
Mutum 1 ya rasa rayuwarsu yayin da wasu shida suka jikkata da wata naƙiya ta tarwashe a wurin ƴan bola bola a kofar Dawanau da ke cikim birnin Kano ranar Litinin.
Jihar Kano
Samu kari