Jihar Kano
Kungiyoyin fararen hula a Kano sun nuna ɓacin ransu kan farmakin da magoya bayan Aminu Ado Bayero suka kai fadar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II.
Bayan rigima ta barke tsakanin magoya bayan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero, basaraken ya bar Najeriya zuwa Afrika ta Kudu domin halartar taro.
Mai girma gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Mai Martaba Sarkin Lafia, Sidi Muhammad Bage a matsayin sabon shugaban Jami'ar Northwest (Chancelor).
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta fara samun nasara a kan wasu daga cikin mutanen da ake zargin suna da hannu a wajen rikicin Kofar Kudu.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna danuwa kan yadda aka yi fada a fadar Sarki Muhammadu Sanusi duk da akwai jami'an tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da barkewar hatsaniya tsakanin magoya bayan Sarki Muhammadu Sanusi II da na Aminu Ado Bayero.
Masarautar Kano ƙarkashin jagorancin Muhammadu Sanusi II ta zargi Magoya bayam Aminu Ado Bayero da kai hari fadar Kofar Kudu, inda suka lalata kofar shiga.
Bayan barkewar rigima tsakanin masoyan Sanusi II da Aminu Ado, wasu jami’an fada da iyalansu sun sha ruwan ihu yayin da aka zargi ’yan daba da balle rufin gidajensu.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa ta zargi gudun wuce sa'a da aron hannu ne suka jawo mummunan hadarin mota a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari