Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen Kano ta kama tramadol akalla 7,000 a hanyar shigowa jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta kawo shirin koya wa matasa miliyan 1.5 sana'o'in fasahar zamani domin yaki da zaman kashe wando da habaka tattalin arzikin jihar.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da daukar mataki a kan zargin wasu daga cikin jami'anta da taimakon masu aikata laifi.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama dai dauke da guguwa a Kano, Gombe Bauchi da wasu jihohin Najeriya na kwana uku.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ajiya da gyaran gidan hali ta jihar Kano ta yi magana a kan barin fursunoni su ci gaba da kada kuri'a a lokutan zabe a Najeriya.
A yau Asabar 23 ga watan Agustan 2025, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ziyarci jihar Lagos inda ya gana da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya yi korafi yayin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu za ta bude kamfani a Legas.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin da zai sa ido tarw da wayar da kan jama'a kan muhimmancin mallakar katin zabe, yana son a samu 10m.
Jihar Kano
Samu kari