Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Ibrahim Rogo ya maka mawallafin jaridar Daily Nigerian a gaban kotuna biyu bisa zargin bata masa suna.
Hukumar NiMet ta gargadi mazauna yankunan bakin teku da su shirya yayin da ta yi hasashen cewa ruwan sama mai yawa zai sauka a Kano, Neja da wasu jihohin Arewa 14.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP na tare da talakawan Najeriya. Ya ce yunwa da talauci za su sanya 'yan Najeriya su hankalta a zaben 2027 mai zuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani dan daba da ke Muhammad Isma'il da ake kira da Linga da ke zama barazana ga jama'a a jihar Kano da abokinsa.
Sabon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Nentawe Yilwatda, ya roki tsohon shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje alfarma domin tallafa masa.
Gwamnatin Kano ta fara binciken yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sayar da katafariyar mahautar nan da Kwankwaso ya gina a jihar.
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci tawagar shugabannin fulani na duniya zuwa gidan marigayi Muhammadu Buhari da ke Kaduna.
A labarin nan, za a ji fitaccen lauya, Barista Abba Hikima da marubuci, Aliyu Jalal sun dura a kan gwamnatin Kano kan kare hadimin Abba daga zargin almundahana.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Hausawan da aka rusa wa kasuwa da wuraren zama a jihar Legas. Ya bayyana cewa za a yi kokarin magance matsalolinsu.
Jihar Kano
Samu kari