Jihar Kano
'Yan gwagwarmaya da dama a Najeriya sun buga shari'a da hukumomin gwamnati a lokuta daban daban, Jafar Jafar, Omoyele Sowore, Hamdiyya Sidi, IG Wala na cikinsu
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa daga tushe ya fara neman kudi har ya kai ga nasarar da ya samu ta zama wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika, bai ci gado ba.
A labarin nan, za a ji yadda jami;an NDLEA su ka samu nasarar kama wani matashi da miyagun kwayoyi a motar da ta daukao kaya daga Legas zuwa Maiduguri a hanyar Kano.
Yayin da ake maganar hada kan malaman Izalah da darika, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana matsayarsa kan lamarin a faifan bidiyo inda ya soki shirin.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama masu garkuwa da mutane tare da bindiga 8 da sauran kayan maye da yan daba a watan Agustan shekarar 2025 da ya wuce.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin tsohon Shugaba APC, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana damuwa a kan yadda ya ce gwamnati ta sharara karya a ayyukan ci gaba a Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar NDLEA sun kai samame jihohin Taraba da Anambra inda su ka kama wasu mugayen masu safarar miyagun kwayoyi.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nemi a dauki mataki a kan Gwamna Abba Kabir Yusuf kan zargin badakala.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an sanar da rasuwar babban malamin Musulunci a Kano, Sheikh Manzo Arzai a yau Lahadi 31 ga watan Agustan 2025.
Jihar Kano
Samu kari