Jihar Kano
NiMet ta yi hasashen iska mai karfi tare da ruwan sama a Arewa, da Kudancin Najeriya a ranar Juma’a, ta gargadi al’umma da su zama cikin shirin ambaliya.
Hukumar ICPC na cigaba da bincike kan badakalar kudi da ake zargin wasu jami'an gwamnatin Kano da yi. An samu shaidu kan zargin da ake yi wa wani kwamishina.
Rundunar ‘yan sanda a Kano ta gayyaci shugabar karamar hukumar Tudun Wada a jihar, Sa’adatu Salisu kan zargin umartar harbe wasu ma'aikatan kamfani.
A labarin nan, za a ji gwamnati ta lissafa wasu jihohi da yankunan da ake sa ran za su gamu da iftila'in ambaliya a cikin kwanaki biyar da za a yi mamakon ruwa.
Ana bikin yaye mai martaba Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi da wasu dalibai a London bayan sun kammala dirin digirgi. Audu Bulama Bukarti na cikinsu.
Gwamnatin Amurka ta ware $32.5m, kudin da ya kai ₦49.686bn domin tallafawa jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas da tallafin abinci mai gina jiki.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji a ƙarƙashin NNPP, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi hasashen zaben 2027.
Dan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa duk da adawar da ake yi, akwai masu goyom bayan Shugaba Tinubu a Arewa.
Mamba mai wakiltar Kiru da Bebeji a Majalisar Wakilai ta kasa, Hon. Abdulmumini Jibrin Kofa ya musanta zargin cewa Tinubu ke iara rura wutar matsalar tsaro.
Jihar Kano
Samu kari