Jihar Kano
Fitaccen ɗan jarida, Ibrahim Ishaq Rano ya bayyana jin dadi a kan yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran abokan aiki suka tsaya masa bayan shiga ofishin yan sanda.
A labarin nan, za a ji fitaccen ɗan jarida a Kano, Ibrahim Ishaq Rano ya shaki iskar ƴanci bayan yan sanda sun rufe shi bisa zargin bata wa hadimin Gwamna Abba sun.
Shehin Darikar Tijjaniyya a jihar Kano, Malam Uwais Limanci ya nemi mukabala da Sheikh Abubakar Lawan Triumph bayan zaman kwamitin shura na Kano da aka yi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tababtar da tsare wani dan jarida bisa zargin bata sunan hadimin gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Ta ce ana yin bincike.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ziyarci kasar China domin ganawa da kamfanoni. Ya gana da kamfanonin domin inganta tsaro da wutar lantarki a jihar Kano.
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yaba wa Sanata Rabiu Kwankwaso da ya halarci zaman majalisa domin bankwana da marigayi Rt. Hon. Agunwa Anaekwe.
Gwamnatin Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da ‘ya’yansa guda biyu da wasu kotu bisa zargin almundahanar N4.4bn kan aikin tsandauri a Dala.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa fitaccen Ɗan Kasuwa a Najeriya, Alhaji Ali Oladeinde Akinyele ya mutu bayan ya sha fama da doguwar jinya a Lagos.
Malamin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya nuna wasu hotunan rugunan Annabi SAW, Nana Fatima da jikan Annabi SAW wato Hussaini da aka ajiye a gidan tarihi.
Jihar Kano
Samu kari