Jihar Kano
Yayin da wata mata ta zargi yanke mata mahaifa ba da izininta ba, Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ya yi martani kan zargin da ya faru a 2017.
Bayan kalaman Usman Soja Boy kan shirya fina-finai a masana'antar Kannywood, furodusa Abdulaziz Dan Small ya kalubalanci mawakin kan alfaharin da ya yi.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin ɗaukar Hassana Nazifi, makauniyar da ta kammala digiri a BUK aiki nan take, ya ce za a naɗa ta muƙami.
Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan Naira biliyan 2.3 da ta kashe wajen sayen dabbobi domin raba wa mata domin dogaro da kai a jihar bayan shan suka.
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), sun samu nasara kan wasu mutane biyu da ake zargi. Kafin cafke su sai da aka ba hammata iska.
Jafar Jafar ya bayyana cewa rabon awaki da gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi da kansa bai dace da kujerar da ya ke kai ta jagorancin jama'ar jihar Kano ba.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce tsarin sarakunan gargajiya za su taka rawa wajen kawo karshen kalubalen zaman takewa a ƙasar nan.
Gwamnatin Kano ta kwace wasu filaye da Ganduje ya raba a kusa da tashohin manyan mota. Abba ya kwace filayen domin karasa wasu ayyukan Rabi'u Kwankwaso.
Rundunar 'yan sandan Kano ta yi nasarar kama daliba da saurayinta da su ka shiga har cikin makarantar fasaha ta Kano tare da kaiwa wani malami hari.
Jihar Kano
Samu kari