Jihar Kano
Malam Muhammed Garba, tsohon kwamishinan yaɗa labarai a Kano ya ce Ganduje ya je Landan ne a duba lafiyarsa kuma ya samu hutu bayan ya gama aikinsa.
Tsohon shugaban ma'aikata a ofishin shugaban APC na ƙasa, Muhammed Garba ya musanta rahotanni da ke cewa an fara zaman diya da manja tsakanin Tinub[ da Ganduje.
Gwamnatin Kano ta soke kwangilar titin Jaba-Gayawa bayan bidiyon Dan Bello da ya nuna yadda titin ya lalace. An kuma amince a kashe N14.8bn kan manyan ayyuka.
A tarihin masana'antar Kannywood an yi wasu fitattun jarumai da mawaka waɗanda suka yi shura amma daga baya suka zama abin tausayi kuma ba a jin duriyarsu.
Gwamnatin tarayya za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 domin samar da jirgin kasa a jihar Kano. Hon. Abubakar Kabir Abubakar ne ya bayyana haka a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufu ya bayyana shirin da aka yi wajen ceto rayuwar Sadiq Gentl kafin ya ce ga garin ku nan.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa tun farko Najeriya ta ɗauki matakan da za su kawo ta cikin matsalar tattalin arziki.
Shugaban majalisar malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce zai yi takarar gwamnan Kano karkashin jam'iyyar ADC. Ya yi magana kan hadakar yan adawa a 2027.
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa mahaifin matashi dan gwagwarmaya, Dr. Bello Galadanci da aka fi sani da Ɗan Bello ya rasu a yau Alhamis.
Jihar Kano
Samu kari