Jihar Kano
Buba Galadima ya karyata yiwuwar Kwankwaso ya haɗa kai da Tinubu a 2027, ya ce NNPP ce za ta tantance shugaban Najeriya yana mai jaddada karfin Kwankwaso.
A ranar Asabar hukumar INEC ta shirya zaben cike gurbi a wasu yankuna 16 a fadin Najeriya. 'Yan adawa sun kayar da APC a jihohi kamar Kano, Oyo da Anambra.
A labarin nan za a ji yayin da ƴan kasuwa ke zargin junansu da kawo tasgaro wajen hauhawar farashin shinkafa, kasuwar Singa a Kano ta ce komai ya daidaita.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC reshen jihar Kano, kuma Karamin Ministan Gidaje da Raya Karkara, Yusuf Ata ya ce an tafka kura-kurai a zaɓen Ɓagwai/Shanono.
INEC ta fitar da sakamakon zabukan cike gurbi da aka gudanar a jihohi daban–daban a Najeriya, a ranar Asabar, inda APC, NNPP, PDP, APGA suka samu nasara.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta nuna rashin gamsuwarta da sakamakon zaben kujerar majalisar dokokin jiha ta Ghari, Tsanyawa da aka gudanar.
Jam'iyyar NNPP da APC sun lashe zabukan cike gurbi a Kano, inda kowacce jam’iyya ta dauki kujeru daya, yayin da APC ta koka, NNPP ta ce an yi gaskiya a zaben.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta samu nasarar lashe zaben cike gurbi na mazabar Ghari, Tsanyawa. Ta lallasa jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta bayyana dan takarar NNPP, Ali Lawan Alhassan a matsayin wanda ya lashe zaben Shanono da Bagwai.
Jihar Kano
Samu kari