Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ajiya da gyaran gidan hali ta jihar Kano ta yi magana a kan barin fursunoni su ci gaba da kada kuri'a a lokutan zabe a Najeriya.
A yau Asabar 23 ga watan Agustan 2025, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ziyarci jihar Lagos inda ya gana da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya yi korafi yayin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu za ta bude kamfani a Legas.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin da zai sa ido tarw da wayar da kan jama'a kan muhimmancin mallakar katin zabe, yana son a samu 10m.
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano, sun samu nasarae cafke wani matasa da ake zargin mai safarar kwayoyi ne.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta hada gwiwa da Kano wajen samar da karin hasken wutar lantarki a jihar domin amfanin masana'antu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani gawurtaccen barawon babur da ya nuna mutum 10 da suke sayen baburan sata. An kama babura 7 wajen mutane.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da tsawa a jihohin Arewa da kudanci ciki har da Abuja, Kano, Kaduna, Oyo, Delta da Lagos a ranar Juma’a, 22 ga Agusta.
Jihar Kano
Samu kari