Jihar Kano
Sabon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Nentawe Yilwatda, ya roki tsohon shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje alfarma domin tallafa masa.
Gwamnatin Kano ta fara binciken yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sayar da katafariyar mahautar nan da Kwankwaso ya gina a jihar.
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci tawagar shugabannin fulani na duniya zuwa gidan marigayi Muhammadu Buhari da ke Kaduna.
A labarin nan, za a ji fitaccen lauya, Barista Abba Hikima da marubuci, Aliyu Jalal sun dura a kan gwamnatin Kano kan kare hadimin Abba daga zargin almundahana.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Hausawan da aka rusa wa kasuwa da wuraren zama a jihar Legas. Ya bayyana cewa za a yi kokarin magance matsalolinsu.
Hukumar INEC bayyana cewa jihar Osun ce ta farko a rajistar zaben 2027. Jihar Legas ta zamo ta biyu yayin da Kaduna ta zamo ta 1 a Arewa. Babu labarin Kano.
Gwamnatin tarayya ta ce akwai yiwuwar mummunar ambaliyar ruwa a wasu jihohin Arewa tara. Ta bayyana cewa ambaliyar ruwan da ake hasashe za ta shafi yankuna 14.
Kakakin tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje mai suna Muhammad Garba, ya yi martani ga gwamnatin jihar Kano kan zarge-zargen da ta yi masa.
Gwamnatin Kano ta musanta zargin da ake cewa hadimin gwamna Baba Kabir Yusuf ya karkatar da Naira biliyan 6.5 daga baitulmalin jihar, ta ce sharrin siyasa ne.
Jihar Kano
Samu kari