Jihar Kano
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce babu wanda zai iya rusa tarihin Kano, wanda aka gina bisa ilimi, kasuwanci da kwarewa inda ya ba al'mma shawara.
Fitaccen malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Ibrahim Aliyu, ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya dakatar da gangamin Yaumul Rasul a jihar Kano.
Kamfain sadarwa na MTN zai katse sabis a wasu yankuna na Kano, Adamawa da Borno na wasu lokuta a ranar Asabar, 25 ga Oktoban 2025 domin yin wani gyara.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kafa tubalin gina jami’ar likitanci a Kwankwaso, Madobi, domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta 69.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yaba wa Rabi Kwankwaso yayin murnar cikarsa shekara 69 da haihuwa. Ya ce Kwankwasiyya na nan daram a Kano.
NBA ta soki hukuncin kotun Kano da ta tilasta wa masu TikTok Idris Mai Wushirya da Basira Yar Guda aure, ta ce hakan ya sabawa tsarin mulki kuma cin zarafi ne.
Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar ya tabbatar da rasuwar na'ibin masallacin Al-Furqan Kano, Malam Aminu Adam, ya ce za a yi jana'izarsa da safiyar yau Talata.
A labarin nan, za a ji cewa wani da a Kano, Muhammad Shaddadu ya maka mahaifinsa a gaban kotu bisa zargin sayar masa da gida a lokacin da ya ke gidan yari.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da ke shugaban hukumar Hisbah a Kano ya ce Basira 'Yar Guda ta fadi sharadin auren Idris Mai Wushirya bayan umarnin kotu a Kano.
Jihar Kano
Samu kari