Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Sanara Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayar da tabbacin yiwuwar koma wa APC idan jam'iyya mai mulki ta cika wasu sharudda ga NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara daukar matakin da zai kara bunkasa fannin ilimi bayan daliban jiharsa sun yi bajinta a NECO.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kalubalanci tsohon gwmanan jihar, Abdullahi Ganduje ya kawo ayyuka hudu kacal da ya kammala a cikin shekaru takwas na mulkinsa.
Bayanan da muke samu yanzu sun tabbatar da cewa masarautar Kano ta tabbatar da rasuwar Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaji Idris Muhammad Adamu DanKabo.
Saudiyya ta saki mahajjatan Najeriya uku da aka tsare bisa zargin safarar kwayoyi bayan NDLEA ta gano masu laifin a Kano. Sa bakin Tinubu ya tabbatar da sakin su.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an fara ganin ribar kula da gwamnatin Abba Kair Yusuf ke yi da bangaren ilimi bayan fitowar sakamakon NECO.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Tinubu ta fara neman share hawayen hukumar asibitin koyarwa a asibitin Aminu Kano bayan ta fito rokon KEDCO a jaridu.
Sanata Barau Jibrin ya karbi matasan NNPP da Kwankwasiyya da suka fito daga Danbatta zuwa jam'iyyar APC a Abuja. Barau ya ce NNPP ta kusa rushewa a Najeriya
NiMet ta gargadi ‘yan Najeriya kan yiwuwar saukar ruwan sama da iska mai karfi a jihohi da dama, ta ba da shawarwari don kariya daga haɗurra da ambaliya.
Jihar Kano
Samu kari