Jihar Kano
Shahararren mawakin siyasa a Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya ce yana da ikon yanke hukunci kan ko amaryarsa Aisha za ta ci gaba da waka ko ta zauna a gida.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauya Nasir Gawuna, ya naɗa Air Vice Marshal Saddiq Ismaila Kaita (mai ritaya) a matsayin shugaban Majalisar Gudanarwa ta BUK.
A labarin nan, za a ji jam'iyya mai mulki a Kano, NNPP ta caccaki PDP tare da zargin cewa ita ce ta lalata abubuwa da dama a jihar tun a shekarun baya.
Kwamishinan zaɓe REC na hukumar INEC ta ƙasa mai kula da Kano, Abdu Zango ya bayyana cewa babu tanadin kalmar zaɓen da bai kammalu ba a kundin dokar zaɓen Najeriya.
Dan Majalisa mai wakiltar Ƙiru da Bebeji, Abdulmumini Ƙofa ya bayyana cewa jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ne kaɗai zai iya yanke shawara kan sauya sheƙa zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar PDP reshen jihar Kano ta barranta kanta da duk wata haɗakar adawa, musamman ta ADC da Atiku Abubakar ya tafi.
Karamin ministan gidaje da raya birane a gwamnatin Bola Tinubu daga Kano, Yusuf Ata ya ce APC na da shirin lashe gwamnan jihar a zaɓen shekarar 2027.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Sai'du Yahya a matsayin sabon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano.
A labarin nan, za a ji yadda majalisar zartarwa ta kasa ta amince da sama da Naira biliyan 712 domin gyare-gyaren da ba a taɓa irinsa ba a filin jirgin kasar nan.
Jihar Kano
Samu kari