Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Kwamishinans, Ibrahim Namadi ya yi kan zargin alaƙa da dilan Ƙwaya.
A labarin nan, za a ji cewa Salihu Tanko Yakasai, hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin da Tinubu ya dauka.
Hukumar NIMET ta yi hasashen ruwan sama a Arewacin Najeriya inda ta ce kuma za a yi tsawa a jihohin Arewa kamar Adamawa, Taraba, Jigawa da Bauchi.
Mai martaba Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ziyarci asibitin Murtala domin duba lafiyar wani masoyinsa, Sadiq Gentle da 'yan daba suka sassara a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kafa a kan kwamkshinansa, Ibrahim Namadi ya kammala aiki kuma ya mika rahotonsa.
A labarin nan, za a ji gwamnatin Kano ta shawarci wani bawan Allah mazaunin Jigawa da ya fasa tattalin da ya shirya don ganin Injiniya Abba Kabir Yusuf.
Balarabe Sarkin Kofar Kano ya tuba a gaban mai martaba Muhammadu Sanusi bayan ya dawo daga bangaren mai martaba Aminu Ado Bayero daga fadar Nasarawa
Shari’o’in cin zarafin Naira da tallata rashin tarbiya sun janyo hankalin jama’a a Arewa, inda Hamisu Breaker da wasu masu nishadi suka gamu da hukuncin dauri a 2025
Fitaccen mawaki a jihar Kano, Aminu Lajawa Mai Dawayya ya bayyana irin nasarorin da ya samu a lokacin da ya yi fice a Kannywood da waka shekarun baya.
Jihar Kano
Samu kari