Jihar Kano
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa mahaifin matashi dan gwagwarmaya, Dr. Bello Galadanci da aka fi sani da Ɗan Bello ya rasu a yau Alhamis.
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Injiniya Abdullahi Ramat a matsayin shugaban NERC tare da wasu kwamishinoni biyu domin inganta harkar wutar lantarki a Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fusata kan harin da aka kai wa Sadiq Gentle da ya yi ajalinsa bayan kwantar da shi a asibiti. Abba ya bukaci kama 'yan daban.
Sakamakon raunukan da ya ji bayan harin da ƴan daba suka kai masa har gida, babban mai ɗauko wa gwamnan Kano rahoto, Sadiq Gentle ya riga mu gidan gaskiya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta tattala tallafin da ta samu, sannan ta raba su ga iyalam 'yan wasan Kano 22 da su ka rasu a hanya.
A labarin na, za a ji cewa rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta kama wasu munanan bama-bamai da aka ɓoye a cikin kayan gwangwan kafin ya tashi jama'a.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda aka rasa dabi'u masu kyau da tarbiyya musamman a tsakanin yan siyasa inda ya gargadi nada barayi mukamai.
Hatsarin tirela a hanyar Lambata-Lapai da ke jihar Neja ya hallaka mutane 22 yayin da 20 suka jikkata. FRSC ta danganta hakan da gudun wuce sa a.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron fararen hula ta samu wasu bayanan sirri, ta yi amfani da su wajen cafkewani dillalin kwaya a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari