Jihar Kano
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin sarakunan gargajiya daga jihar Yobe da kuma Jamhuriyar Nijar inda suka yi masa mubaya'a da nuna goyon baya.
Wasu tsofaffin mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa NNPP a jihar Kano. Sun dai fito ne daga mazabar tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje.
Shahararren mawaki a Arewacin Najeriya, Ali Jita ya samu sarautar mai unguwa a 'Ado Bayero Royal City;, Darmanawa da ke jihar Kano a bikin nadin gargajiya.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Kano ta ce ta karɓi ƙorafin uwar matashin da aka kashe a lokacin da ya shiga gidan mutane da makami.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Kano ta bayar da tabbaci na binciko waɗanda su ka kai harin da ya yi sanadin rasuwar hadimin Gwamnan, Sadiq Gentle.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya dauki mataki a kan wasu daga cikin hadimansa da ake zargi suna da hannu a belin Danwawu.
Shahararren dan TikTok a Arewacin Najeriya, Abubakar Ibrahim da aka fi sani da Al'ameen G-Fresh ya ce bai ga matsala a bidiyonsa ba duk da korafe-korafen mutane.
Malam Muhammed Garba, tsohon kwamishinan yaɗa labarai a Kano ya ce Ganduje ya je Landan ne a duba lafiyarsa kuma ya samu hutu bayan ya gama aikinsa.
Tsohon shugaban ma'aikata a ofishin shugaban APC na ƙasa, Muhammed Garba ya musanta rahotanni da ke cewa an fara zaman diya da manja tsakanin Tinub[ da Ganduje.
Jihar Kano
Samu kari