Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware biliyoyin Naira domin samar da wasu muhimman ayyuka a bangaren ilimi a sassan jihar nan.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da jami'an tsaro da suka hada da sojoji, 'yan sanda, NSCDC da sauransu bayan harin 'yan bindiga a jihar Kano.
A labarai nan, za a ji cewa mutanen Kwankwasiyya akalla 1000 suka bayyana cewa ba za su iya ci gaba da zama a NNPP ba bayan sun hango alheri a APC.
Jarumin Kannywood, Mato Yakubu da aka fi sani da Malam da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya rasu bayan fama da ciwon daji, inda aka tabbatar da labarin.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun fara addabar wasu yankunan jihar Kano da ake zargin suna kwararowa daga Katsina mai makwabtaka da su.
Wasu yan Kwankwasiyya a kananan hukumomin Dala, Fage da Ungoggo a Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC, sun ce sun gamsu da manufar Shugaba Tinubu.
Babbar kotun Kano ta umarci a tsare wani matashi, Aminu Ismail daga Ajingi, bisa zargin kashe mahaifinsa bayan takaddama kan niyyarsa ta ƙara aure.
Ana hasashen wasu sanatoci na majalisar dattawa za su gwada sa'arsu wajen fitowa takarar gwamna a jihohinsu a zaben 2027. Daga cikinsu akwai Barau Jibrin.
A labarin nan, za a ji cewa 'yar jam'iyyar hamayya a Kano, Badariyya Garko ta zayyano ayyukan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai yankinta na Garko.
Jihar Kano
Samu kari