Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar fafutukar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta yi tir da hukumar Hisbah ta jihar Kano bayan ta kama wasu matasa.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano, sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin 'yan bindiga ne. An cafke su bayan samun bayanan sirri kan ayyukansu.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar dakile wani shirin gudanar da auren jinsi a Kano da wasu mutane suka shirya. An cafke mutanen da ake zargi akwai hannunsu.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta sanar da soke batun auren shahararrun 'yan TikTok, Ashiru Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya da Basira 'Yar Guda.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya umarci dukkan sarakunan gargajiya da su ci gaba da gudanar da bikin hawan dawaki domin kare al’adu da martabarta.
A shekarar 2025, an samu gwamnoni akalla bakwai da suka fitar da makudan kudi suka rage bashin tsofaffin ma'aikata, daga ciki akwai Abba Kabir Yusuf na Kano.
Hukumar NEMA ta sanar da karbar 'yan Najeriya 150 da suka makale a Nijar. An karbi mutanen a filin jirgin saman Malam Amini Kano bayan dawowarsu Najeriya.
Kungiyar matasa ta shirya taron addu'a ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu domin taya shi murnar cika shekara 40 da haihuwa. An yi sallah da Sabon Gari a Kano.
Alhaji Aliko Dangote ya zama dan Afrika na farko da ya mallaki Dala biliyan 30 a tarihi. Kudin ya haura Naira tiriliyan 40 a duniya. Dangote kara matsayi a duniya.
Jihar Kano
Samu kari