Jihar Kano
Ƙungiyar Katsina United ta karyata rahoton da ke cewa magoya bayanta sun mamaye fili yayin wasan su da Barau FC a Katsina inda suka hallaka dan wasa.
Kungiyar yan shi'a watau IMN ta gudanar da zanga zangar lumana a Kano domin nuna adawa da kalaman shugaban Amurka, Donald Trump kan batun kisan kiristoci a Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya ta musanta zargin da ake yadawa mai cewa ta ki tantanci shugaban hukumar NERC bayan ta karbi cin hancin Dala biliyan 10.
Mutanen wasu kauyuka a jihar Kano na fuskantar matsalar hare-haren 'yan bindiga. Lamarin ya tilasta musu tserewa daga cikin gidajensu don neman mafaka.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya caccaki Shugaban Amurka Donald Trump bisa kalamansa kan Najeriya, yana mai cewa sun sabawa dokokin duniya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yabawa dakarun sojojin Najeriya kan kisan da suka yi wa 'yan bindiga a jihar Kano.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
Wasu kungiyoyin musulami akalla 10 sun garzaya kotu, sun shigar da Gwamna Abba da wasu mutum biyu a gaban kotu kan zargin batancin da ake wa Malam Triumph.
Tafiyar Kwankwasiyya ta samu karuwa da wasu mambobin APC akalla 100 a yankin karamar hukumar Kibiya, suka sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Kano.
Jihar Kano
Samu kari