Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin ƴan ta'adda na karɓe iko da wasu dazuka a Kano da Katsina,inda suke karban kuɗin fansa tare da mulkar mutane da zalunci.
Sanata Barau Jibrin ya kawo sabon shirin tallafawa jama'a a Kano ta Arewa. Zai raba kudi, motoci, babura, keken hawa, keken dinki, da tallafi a ilimi da kasuwanci.
Wata majiya ta bayyana dalilin da ya jawo sabani tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsagin jam'iyyar adawa ta NNPP ya nuna goyon bayansa ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan takaddamar da yake yi da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji kalaman da tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi magana game da sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Wasu daga cikin shaidun gwamnatin Kano a shari'ar da ake tuhumar Abdullahi Ganduje da mallaka wa kansa hannun jarin gwamnati sun fara fuskantar barazana.
A labarin nan, za a ji cewa yanzu haka an jibge tarin jami'an tsaro a gidan fadar gwamnatin Kano yayin da ake batun sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na cigaba da karbar matasa da kungiyoyi domin jaddada akidar Kwanwasiyya a gidajensa da ke Kano da Abuja Abba na shirin shiga APC.
Masu 'yan NNPP masu biyayya ga Sanata Rabiu Kwankwaso sun kauracewa taron da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shirya domin tallafawa matasan Kano.
Jihar Kano
Samu kari