Jihar Kano
Wasu fasinjoji sun koka kan yadda aka kulle su a jirgin sama tsawon awannibayan jirgin ya gamu da matsala, an karkatar da shi zuwa Abuja daga Kano.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje, ya dawo Najeriya daga Dubai, yana shirin karfafa hadin kai da rajistar mambobi ta intanet a fadin kasa.
Wata gidauniya da ke gudanar da ayyukan jin kai ta gina tare da bude sabon gidan marayu da babban masallaci a jihar Kano, Gwamna Abba Kabir ya yi murna.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan jagoran NNPP na kasa, Rabiu Musa kwankwaso da waua kwamishinoni sun yanke shawarar ba za su bi Abba Kabir zuwa APC ba.
Rikici ya barke tsakanin Kwankwaso da Gwamna Abba Yusuf yayin da wasu 'yan NNPP ke shirin shiga APC a Kano. Kwankwaso ya ce a biya su wahalar da suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP a matakin kasa ya bayyana rashin amincewa da hukuncin da kotu ta yanke game da dambarwar Shugabanci a Kano.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf kan barin jam'iyyar, yana mai bayanin cewa jam'iyyar ta fi cika ka'idojin doka a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Kano ta samu nasarar doke wasu jihohi, inda ta yi sama a jerin wadanda suka samu ci gaba a bangaren muhalli.
Jihar Kano
Samu kari