Jihar Kano
Gobara ta ƙone tankar mai 2 da keke-nape 17 a gidajen man AA Ayagi da Al-Wahida a Kano ranar 14 ga Janairu, 2026; hukumar kashe gobara ta nemi a kiyaye tsaro.
Abokin takarar Kwankwaso a zaben shugaban kasa na 2023, Bishof Isaac Idahosa ya jaddada goyon bayansa ga jagorancin Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta yi karin bayani game da mutanen da ake son su bi Gwamna zuwa APC idan suna da ra'ayin haka.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya aika gargadin siyasa ga wasu 'yan Dawakin Tofa da ya ce suna zakalkalewa ba tare da lissafi ba.
Mataimakin gwamnan Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo ya kai ziyara gidan Kwankwaso, alamar da ake ganin tana nuna ba zai bi Gwamna Abba zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin cicciba rayuwar matasa akalla 50,000 a cikin wani tsari na sama masu abik dogaro da Kai.
Bangaren jam'iyyar NNPP ya yi fatali da batun rashin amincewar Kwankwaso game da sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa Abba Kabir Yusuf kan cewa ya tona asirin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje kan rufe wajen koyon sana'o'i a Kano.
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta tabbatar da zargin da aka yi na cewa na bar almakashi a cikin wata mata, Aishatu Umar da aka yi wa tiyata a asibiti.
Jihar Kano
Samu kari