Jihar Kano
Malaman kungiyar Ahlussunnah a bangaren Izala a Kano sun bukaci gwamnatin jihar Kano ta yi karin haske kan shari'ar da aka yi da batun sakin Abduljabbar Kabara.
Shugaban malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce mukabala ba za ta kawo karshen rikicin malamai a Kano ba, ya fadi hanyar kawo karshen rikicin da ake a Kano.
Wani rahoto ya yi bincike kan tashar tsandaurin Dala da ke jihar Kano. Ana zargin Ganduje da yin amfani da 'ya'yansa wajen sauya mallakar tashar daga hannun jihar.
A labarin nan, za a ji yadda zargin wani matashin limami mai suna Salim Umar da sayen buhun fulawar sata ya jefa shi a komar 'yan sanda, ya rasu a can.
A labarin nan, za a ji cewa Allah Ya karbi ran wani jami'in 'Dan sanda, Aminu Inbrahim, wanda bindiga da ke hannunsa ta kwace kuma ya harbi kansa a ciki.
Wani kusa a jam'iyyar APC a jihar Kano, Hon. Seyi Olorunsola, ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta samu nasara a Kano ba tare da goyon bayan Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kalaman zargi kan gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf. Ya nuna cewa bai san yadda ake gudanar da mulki ba.
Shugaban Izala reshen Kaduna, Sheikh Bala Lau, ya yabawa hukumar tsaro ta farin kaya, DSS kan abin da ke faruwa game da Sheikh Abubakar Shu'aibu Lawan Triumph.
Hukumar jin dadin Alhazan jihar Kano ta sanar da kudin da maniyyata za su biya don zuwa aikin Hajjin 2026. Ta ce za ta dawo da rarar kudi ga wadanda suka fara biya.
Jihar Kano
Samu kari