Jihar Kano
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano a Aso Rock Villa yayin da jita-jitar sauya shekarsa ke kara karfi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta samar da kwamiti da zai shige gaba wajen shari'a da matasan da suka kashe matar aure da yaranta a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Jama'a sun fara kira da a taimakawa Malam Bashir Haruna da aka kashe matarsa da 'ya'yansa shida a jihar Kano. Barista Abba Hikima na cikin wadanda suka yi kiran.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fitar da sanarwa yana yaba wa dakarun Kwankwasiyya masu kare akidar Kwankwasiyya a kafafen sada zumunta Abba na shirin shiga APC.
A labarin nan, za a ji cewa mahaifin Umar, Malam Auwal ya bayyana takaici a kan kisan gilla da ake zargin dansa da aikata wa inda ya shafi zuri'a guda.
A labarin nan, za a ji cewa ma'aikatar shari'a a Kano ta tabbatar da cewa za ta yi tsayin daga wajen a yi adalci ga Fatima Abubakar da 'ya'yanta da aka kashe.
Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya ba da umarnin dakatar da shirin rijistar mambobin jam'iyyar APC a Kano saboda shirin karbar Abba.
Nazarin dambarwar siyasar 2027 a jihohin Kano, Rivers, da wasu jihohi 3 gabanin 2027; sauya shekar Fubara da dambarwar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso a Kano.
Jihar Kano
Samu kari