Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusufa ya gwangwaje mutumin da aka kashe masa iyalinsa da kyautar sabon gida, kujerar hajji da wasu kyaututtuka uku.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin cewa ba zai jita ba zai rattaba hannu kan takardar hukuncin kisa kan wadanda auka kashe Fatima da yaranta.
Majalisar dattawan Najeriya ta yabawa jami'an 'yan sanda kan namijin kokarin da suka yi wajen cafke mutanen da ake zargi da kisan matar aure da 'ya'yanta a Kano.
Wasu masu ruwa da tsakin APC a Kano sun hango cewa ba za a masu adalci ba idan jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya sauya sheka tare da Gwamna Abba Kabir.
An gurfanar da malamin Musulunci, Sheikh Ibrahim Isa Makwarari a kotun Kano kan zargin karkatar da filayen gwamnati da na al'umma. Ana zargin shi da laifuffuka.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sadan jihar Kano ta zargi makotan Fatima Abubakar da ta gamu da iftila'i da yaranta da karairayi a shafukan sada zumunta.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya kira Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan hukuncin kisa don rage kisan kai a jihar, yana jaddada adalci da tsaro.
Dan siyasa Aminu Lawal Sufi ya bayyana damuwa akan dambarwar siyasar Kano da rabuwa da Rabiu Kwankwaso, yana jaddada hakan alheri ne ga Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce har yanzu Abba Kabir Yusuf bai yanke matsaya kan sauya sheka ba amma ana tattaunawa.
Jihar Kano
Samu kari