Jihar Kano
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya tabbatar da ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP, an cure tutar jam'iyyar nan take.
Manyan 'yan siyasa a Kano, Rabiu Kwankwaso da Nasiru Gawuna sun ziyarci gidan Malam Haruna Bashir domin jajanta masa game da iftila'in kisan iyalinsa.
Lauya Abba Hikima ya bayyana cewa na tara Naira Miliyan 25 da don Malam Haruna Bashir bayan hallaka matarsa da 'ya'yansa, ya yi addu'a ga wadanda suka taimaka.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Yayin da ake shirin karbar Abba Kabir zuwa APC, teloli da ’yan kasuwar yadudduka a Kano na samun cunkoson aiki bayan karuwar bukatar kayan jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sa labule da yan majalisun jiha, sun yanke ranar da zai tattara ya bar NNPP zuwa jam'iyyar APC.
Jam’iyyar APC a Kano ta tanadi katin mamba mai lamba 001 domin Gwamna Abba Kabir Yusuf yayin fara rajistar kati, tare da jinkirin gudanar da aikin.
Lauya a Kano ya nuni da cewa kiran a gaggauta hukuncin kisa ga masu laifi ya saɓa wa doka, yana mai cewa dole ne a bar shari’a ta bi ƙa’ida a dukkan matakai.
Yan uwan Fatima Abubakar da aka hallaka na nuna damuwa kan yi musu gani-gani da fuskantar kyama yayin zaman makoki bayan kisan gilla da ya yi sanadin mutane bakwai.
Jihar Kano
Samu kari