Jihar Kano
Ana ci gaba da tone-tone bayan ficewar Gwamna Abba Kabir daga jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya bayyana matsayarsa akan rikicin Kano da kwankwasiyya.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta yi magana kan yiwuwar shigowar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa cikinta. Ta bayyana cewa tana maraba da shi da tawagarsa.
A labarin nan, za a ji Kwamishina mai kula da bunkasa harkokin kiwo, Aliyu Isa Aliyu ya bana jerin mutanen da ke bayyana adawa ƙarara da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Wanda ya kafa jam'iyyar NNPP, Dakta Bonieface Aniebonam, ya bayyana cewa gwamnan Kano, Mai girma Abba Kabir Yusuf bai yi murabus daga jam'iyyar ba.
Jihar Kano ta sha fuskantar kisan gilla a shekarun baya, lamarin da ya janyo hankalin al’umma sakamakon yadda ake aikata su, musamman a cikin gidajen jama’a da rana.
Dan jam'iyyar APC, Dan Bilki Kwamanda ya yi kira ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya dauki Sanata Barau Jibrin domin kifar da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027.
Shugabar kungiyar ALGON ta jihar Kano, Hajiya Sa'adatu Soj, ta yi murabus daga jam'iyyar NNPP. Ta bayyana dalilin da ya sanya ta dauki wannan matakin.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana cewa ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga jam'iyyar NNPP bai nufin an rabu da Kwankwasiyya.
Jagoran NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya bayyana cewa sun san masu zuba Abba Kabir Yusuf ya rabu da Rabiu Kwankwaso bayan shekaru suna alaka tare.
Jihar Kano
Samu kari