Jihar Kano
Ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Festus Keyamo ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso yana cikin mawuyacin hali a siyasar Najeriya bayan Abba ya rabu da shi.
A labarin nan, za a cewa jigo a jam'iyyar APC, Hon Aminu Aliyu Tiga ya bayyana dalilan da suka sa ya sauya sheka zuwa tsagin Kwankwasiyya na NNPP.
Gwamnan jihar Kano, Abba KabirYusuf ya bayyana cewa a ranar Litinin,26 ga watan Janairu, 2025, zai koma jam'iyyar APC mai mulki a hukumance bayan fita daga NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shaida wa magoya baya dalilin da Kwankwasiyya ke ci gaba da yin karfi duk da ƙalubalen siyasa iri-iri.
Minista Hannatu Musawa ta tuna tsohon mijinta, Abdul Samad Rabiu, a matsayin "muhimmin bangare" na rayuwarta, ta jaddada soyayya da girmamawa duk da rabuwar aurensa.
Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofarmata, ya yi murabus nan take, yana danganta hakan da rikicin siyasa da ke kara kamari.
Mataimakin Shugaban ‘Yan Majalisa masu rinjaye kaɗan, Aliyu Sani Madaki, ya zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da cin amanar Atiku Abubakar a zaɓen 2019
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Abba Kabir Yusuf, Mukhtar Abdullahi Asad ya sanar da ajiye duk wata siyasar jam'iyya bayan Gwamna ya bar NNPP.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci masu amfani da kafafen sada zumunta su rika kirkirar abubuwa cikin ladabi, don inganta hadin kai da ci gaban al'umma.
Jihar Kano
Samu kari