Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wani gawurtaccen dan daba da aka dade ana nema ruwa a jallo. An cafke 'yan kungiyarsa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana yadda shirye-shiryen zaben cike gurbi na Kano ya kara fito da rikicin NNPP da ya kore su daga jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna Rijiyar Lemo da ke Layin Azman a Kano sun gamu da firgici a yammacin ranar Juma'a, 30 ga watan Janairu bayan fashewar wani abu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya raba gardama kan jita-jitar sauke Muhammadu Sanusi II daga kujera. Ya bayyana wanda zai ci gaba da zama sarki.
Kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa ya tabbatar da cewa jihohi 11 sun amince da dokar soke karbar haraji a hannu, tare da rage kananun harajin da ake karba.
Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa abin da ya shiga tsakaninsa da Sanata Hamisu Musa sabani ke amma bai taba cin amanarsa ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ba zai samu wani sassauci ba a shari'ar rashawa da gwamnatin Kano ke yi masa.
Majalisar dokokin jihar Kano, ta bayyana halin da ake ciki kan batun tsige mataimakin gwamna. Ta ce sai bayan dawowa hutu ne za a tattauna idan akwai bukatar hakan.
Kwamishinoni biyar sun yi murabus daga gwamnatin Abba Kabir Yusuf sun bi Sanata Rabiu Kwankwaso. Sun yi haka ne bayan Abba Kabir ya koma APC daga NNPP.
Jihar Kano
Samu kari