Jihar Kano
Gwamna Abba Yusuf ya nada shugaban hukumar alhazai, ya kara wa jaruma Aina’u Ade girma, yayin da ya nada Rahama shugabar cibiyar yaki da rashawa a Kano.
Ana zargin wani dan jihar Kano a Najeriya mai suna Anas Adam ya rasu a yaki da sojojin Ukraine yayin da ya zama soja a kasar Rasha. Ya rasu ya bar iyalai.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karbi Baƙuncin Mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf a gidansa da ke Abuja.
Sanata Hanga ya umarci tsofaffin shugabannin NNPP su dawo da motocin da ya ba su bayan sauya sheka zuwa APC a Kano; AA Zaura ya yi alkawarin ba su wasu sababbi.
A labarin nan, za a ji cewa wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singer da ke Kano, lamarin da ya jawo asara mai yawa.
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta karyata cewa tana cikin rudani game da masu mata takara a zaben cike gurbi a majalisar dokokin jihar Kano da za a yi.
Mataimakin gwamnan Kano, Kwamared Aminu Gwarzo ya halarci saukar karatun Alkur'ani a daidai lokacin da aka fara kiraye-kiraye ya yi murabus daga mukaminsa.
Kwamishinan yada labarai a Kano ya ce rikicin cikin gida ya lalata NNPP, yana mai cewa canjin tambari daga kwandon kayan marmari zuwa littafi ne ya haddasa matsala.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, na fuskantar ƙarin tuhumomi kan badalaka makudan kudi, yayin da aka gurfanar da Ahmad Rabiu a kotu kan zargin bata suna.
Jihar Kano
Samu kari