Jihar Kano
Kotun jihar Kano ta sassautawa Sheikh Ibrahim Abdullahi Isa Makwarari sharudan beli bayan shafe mako biyu ba tare da cika sharudan da aka kafa masa ba.
Rikici na kara zafi tsakanin magoya bayan Gwamna Abba Kabur Yusuf da yan Kwankwaso,an fara nunawa juma yatsa kan wasu kwangilolin gwamnatin Kano.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi tsokaci kan matsalar yi wa yara auren wuri a Arewa. Ya bayyana cewa iyaye na samun kansu cikin halin rashin tabbas.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Iyalan Hausawa 16 da aka kashe a Edo suna cikin kunci har yanzu, suna korafi kan rashin taimako daga gwamnatin, yayin da aka shirya zanga-zanga a Abuja.
Gwamnatin Kano ta yi kira ga likitoci yan asalin jihar Kani da ke aiki a makwabtan jihohi su koma gida, za a dauke su aiki kai tsare kuma da albashin CONMESS.
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da ake zargin tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje da wasu mutum 7 kan zargin karkatar da kudaden al'umma.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi kakkausar suka ga masu bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne a barar da damarsa ta komawa APC.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da Naira biliyan 34 domin yin canjin kudi na tafiye-tafiyen Shugaban ƙasa zuwa ƙasashen waje.
Jihar Kano
Samu kari