Jihar Kano
Uwargidan tsohon gwamnan Kano, Hafsat Ganduje, ta bukaci Rabiu Kwankwaso da ya janye gabar siyasa, domin ci gaban Jihar Kano tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo daga mukaminsa ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji cewa Barista Abba Hikima, fitaccen lauya a Kano ya bayyana cewa an kara tara wa Haruna Bashir kudi a karo na biyu ta asususa.
Kwararren dan jarida Jaafar Jaafar ya bayyana shakku kan burin siyasar Pantami, yana mai jaddada bukatar tsarki a tsakanin addini da siyasa a Najeriya.
Bangaren jam'iyyar NNPP da Agbo Major ke jagoranta ya bayyana cewa Kwankwaso ba dan jam'iyya ba ne a lokacin zaben 2029, ta nesanta kanta daga kalmansa.
Hukumomin Kano na nuna damuwa game da rufe hanyoyi yayin sallar Juma’a, suna mayar da hankali kan inganta zaman rayuwa da kare al’umma daga cikas.
An samu rashin fahimtar juna a taron jam'iyyar APC a jihar Kano. Wannan shi ne taron farko da ya hada 'yan bangaren Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Ganduje.
Wasu magoya bayan Abba Kabir Yusuf sun yi magana bayan Rabiu Kwankwaso ya tara jama'a a gidansa da kuma kasuwar Singer da ke Kano domin jaje da ya je.
Sanata Barau ya sanar da cewa Tinubu ya amince a kashe N19bn don sake fara aikin titin Kano–Gwarzo–Dayi; an saki kuɗin ne don kammala hanyar kilomita 100.
Jihar Kano
Samu kari