Jihar Kano
Tsohon shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a bincike Malam Nasiru El-Rufai kan batan Dadiyata, ya ce zargin da ya masa ba shi da tushe.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya kai ziyarar ta’aziyya ga Malam Ibrahim Shekarau, yana yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ci gaban Kano.
Sarki Aminu Ado Bayero ya kaddamar da sabon masallacin da Abdullahi Ganduje ya gida a Kano. Ganduje ya ba Sheikh Abubakar Lawal Triump jagorancin masallacin.
Sheikh Isa Ali Pantami ya shiga jerin malaman musuluncin da suka taba nuna sha'awa ko ma suka tsaya takarar gwamna a fadin Najeriya, Sheikh Ibrahim Khalil na ciki.
Nasir El-Rufai ya wanke kansa kan batun bacewar Abubakar Idris, watau Dadiyata. Ya ce wadanda suka sace Dadiyata sun zo ne daga Kano, don haka a tambayi jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zabe a Kano, Abuja, Osun, Ekiti da jihar Rivers a shekarar 2026. Za a gudanar da zaben ne saboda cike gibi.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya da ke wakiltar Wudil da Garko ya bayyana takaicin yadda wasu 'yan majalisar Amurka suka yi wa Kwankwaso sharri.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta musanta batun cewa tana shirin hana Rabiu Musa Kwankwaso shigowa cikin garin Kano.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya bukaci a cire sunan Rabiu Musa Kwankwaso a cikin kudirin dokar da aka gabatar a Amurka.
Jihar Kano
Samu kari