Jihar Kano
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan bindiga a Katsina. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga dauke da makamai da suka addabi jama'a.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai mukin Kano, Ladipo Johnson, ya yi magana kan shirin da Gwamna Abba Kabir Yusuf yake yi na sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cea Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da an kashe dukkanin mai hannu a kisan matar aure a Kano.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya warware suk wata matsala da ta hana Gwamna Abba Kabir Yusuf shiga APC a ganawar da suka yi a fadarsa da ke Abuja.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, na tattaunawa da sauran 'yan adawa.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Sun tattauna batutuwan tsaro, matar da aka kashe da 'ya'yanta a Kano da ayyukan cigaba.
A labarin nan, za a ji cewa manyan Kano da hukumomin tsaro sun yi alkawarin bibiya da tabbatar an yi adalci a kisan da aka yi wa wasu bayin Allah bakwai a Kano.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Abba Kabir Yusuf, amma dai ba ta yi bayanin abin da suka tattauna ba.
Maharan Fatima da yaranta 6 sun yi amfani da kan keken dinki wajen aikata kisan gillar; an kamo Umar Auwalu da abokan ta'asarsa bayan jana'izar iyalin a Kano.
Jihar Kano
Samu kari