Jihar Kano
A labarin nan, za a ji yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf, Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima da manyan Najeriya da suka yi ziyarar jaje a kasuwar Singer.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, wnada ya wakilci Bola Tinubu tare da manyan jiga-jigai sun karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya watau NiMet ta yi hasashen aamun guguwa mai hade da kura da hazo a sararin samaniya a Kano da wasu jihohin Arewa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta ba da tallafi ga 'yan kasuwar da suka yi asara sakamakon gobarar da ta auku.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da tallafin rabon shinkafa don azumin watan Ramadan. Za a raba shinkafar a dukkanin kananan hukumomi 44.
Shugaba Tinubu ya lula zuwa Adamawa don bude manyan ayyuka, yayin da Shettima ya nufi Kano don jajen gobarar Singer da karɓar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa yadda gobarar kasuwar Singer za ta shafi dukkanin Kanawa, ya bayar da tallafin Naira miliyan 100.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa addu'o'in da ake yi na neman zaman lafiya da hadin kai tsakanin jagororin siyasa a jihar.
Jihar Kano
Samu kari