Jihar Kano
Kotu a Kano ta yanke hukuncin kisa ga Aminu Yahaya Shariff saboda batanci, kungiyar Amnesty ta bukaci a janye dukkan tuhume-tuhumen kuma a sake shi.
Wasu mutane sun kai karar sanatan Kano ta Tsakiya, Rufai Hanga gaban kuliya kan zargin danne masu hakkokinsu na kamfe a 2023, sun nemi diyyar miliyoyin Naira.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Hisbah ta yi ram da wasu Musulmi tara da suka samu wuri, suka nadi abinci yayin da takwarorinsu ke azumtar watan Ramadan.
Wasu daga cikin jihohin Najeriya sun fara rage awannin aiki ga ma'aikatansu domin kowa ya samu damar azumtar Ramadan a cikin nutsuwa don samun damar ibada.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta rage lokacin da ma'aikata za su rika tashi daga aiki. Ta saukaka musu saboda azumi.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya taya daukacin al'ummar musulmi na Najeriya da na duniya bisa shigowar watan azumin Ramadan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta fara daukar matakan da za su taimaka wa mazauna jihar domin su yi azumin watan Ramadan a cikin nutsuwa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Nentawe Yilwatda ya kai ziyara wajen Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a Kano. YA ce zai dauki nauyin dalibai mata zuwa jami'a.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ja hankalim mazauna jihar kan kula da lafiya domin kaucewa matsaloli a watan Ramadan.
Jihar Kano
Samu kari