Jihar Kano
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan rawar da ya taka a nasarar APC a zaben kananan hukumomi shida da aka gudanar.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a jihar Kano ta yi zarge-zarge kan gwamnatin jihar Kano. Ta bayyana cewa gwamnatin tana shiryawa mambobinta abin da bai dace ba.
Aliyu Nabil da Aminu Sa'ad na APC sun lashe zaɓukan cike gurbi a Kano da aka gudanar ranar Asabar 22 ga Fabrairu, 2026. An samu ƙarancin fitowar jama'a.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya yaba wa Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar da jami’an tsaro kan gudanar da zaben cike gurbi cikin kwanciyar hankali.
Rahotanni sun nuna cewa ba a ga tambarin jam'iyyun adawa na PDP, NNPP da ADC a zaben cike gurbin da hukumar INEC ta gudanar ranar Asabar a jihar Kano ba.
Hukumar INEC ta bayyana cewa lokacin azumin Ramadan da karancin yam takara na cikin manyan dalilin da suka hana mutane fitowa zaben cike gurbi a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba kan APC a Kano musamman a wajen rabon mukaman da uwar jam'iyyar ta tsara.
Yayin da aka fara azumin watan Ramadan, mutane sun fara fuskantar karancin kwai a sassan jihar Kano, lamarin da aka danganta da karancin samarwa a bana.
'Yan Najeriya sama da miliyan 1 sun yi rajistar katin zabe da hukumar INEC. Jihar Jigawa ce ta farko, yayin da Legas ta zo ta biyu, Sokoto na binta a baya sai Kano.
Jihar Kano
Samu kari