Jihar Kano
Kungiyar Amnesty International ta zargi gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf da yunkurin murkushe 'yan adawa a Kano. Ta jero mutane da ta ce an ci zarafinsu.
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin koli mai mutum 23 domin sa ido kan rabon N8bn ga waɗanda gobarar kasuwar Singer ta shafa, tare da tabbatar da adalci da gaskiya.
NiMet ta ce za a samu ƙura mai kauri a Arewa maso Gabas da wasu sassan Arewa, yayin da ake hasashen tsawa da ruwan sama a wasu jihohin Kudancin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jihar Kano ta gamu da iftila'in gobara a tsakanin watannin Janairu da Fabrairu na shekarar 2026, inda jama'a da dama suka yi asara.
A labarin nan, za a ji cewa lauyoyin tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje sun tayar da jijiyar wuya bayan masu gabatar da kara sun samu wani izinin kotu.
A labarin nan, za a ji cewa duk da kiran taron buda baki a fadar Aso Rock da Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi, an samu wasu gwamnoni da ba su halarci shan ruwan ba.
Majalisar Dokokin Kano ta bukaci gwamnatin kano ta mayar da martani kan zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Kwankwaso, wanda a cewarsa jagora ne mai tsayin daka.
Fustattun mutanen Tofa sun nuna fushinsu kan dan Majalisar wakilai na Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado yayin da ya halarci taron APC a jihar Kano.
Yusuf Haruna da aka fi sani da Baban Chinedu ya yi magana kan ajiye fim da shiga wa'azi. Ya bayyana cewa ya fadi dalilan da suka sanya shi fara wa'azin Musulunci.
Jihar Kano
Samu kari