Jihar Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2026 bayan Majalisar dokokin Kano ta amince da shi, kasafin zai lakume fiye da N1.4trn.
A labarin nan, za a ji cewa Kwamishinan habaka kiwon dabbobi a Kano, Aliyu Isa Aliyu ya bayyana goyon bayansa ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ana shirin sauya sheka.
A labarin nan za a ji cewa Shugabancin NNPP na kasa ya fara kokarin ceto kujerar Hashimu Dungurawa bayan jam'iyya ta kore shi tare da tsige shi a Kano.
Garba Kore, jigo a jam'iyyar APC ya bayyana cewa babu sauran alheri a zaman Abba da Kwankwaso, ya ce son da Tinubu ke yi wa Kwankwaso ne ya sa ba a daure Madugu ba.
A labarin nan, za a ji cewa kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin kwace wasu kudi da aka zargin na da alaka da gwamnatin Kanoo.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi gargadi ga 'yan Kwankwasiyya da NNPP masu shirin tsallakawa zuwa APC da cewa ba lallai su yi nasara ba a tsohon bidiyo.
An nada Abdullahi Abiya matsayin shugaban riƙo na NNPP a jihar Kano bayan korar Dungurawa; yayin da ciyamomi ke kira ga Abba da Kwankwaso su koma jam'iyyar APC.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa, ya musanta labarin korarsa daga jam’iyya, yana mai cewa har yanzu shi ne sahihin shugaba.
Kotun daukaka kara mai zama a Kano ta bayyana cewa babu wata hujja da za ta kore hukumcin kisa da babbar kotun jiha ta yanke wa AbdulMalik Tanko.
Jihar Kano
Samu kari