Jihar Kano
A labarin nan za a ji cewa mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo ya ja manyan APC zuwa garin Gwarzo inda aka taro Hayatu Gwarzo zuwa jam'iyya mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya fada wa magoya bayansa da na Peter Obi muhimmancin gaggawar rajista da NDC.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta samu damar kawo karshen rikicin da ya kunno cikinta a reshen jihar Kano bayan sauya shekar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Shugaba Tinubu ya taya Murtala Garo murna kan rantsar da shi a matsayin mataimakin gwamnan Kano a 2026, yana mai kiran haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki.
Matasan ƙungiyoyin ɗalibai a jihar Kano sun ƙi amincewa da yunƙurin maye gurbin AA Zaura da Malam Ibrahim Shekarau a takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Babbar alkalin jihar Kano ta rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a taron da Gwamna Abba Kabir ya jagoranta a fadar gwamnatin jihar Kano.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana Kwankwasi da tsuntsun siyasa saboda yadda yake yawan canza jam'iyya a tarihin siyasarsa.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya yi murabus daga jam'iyyar ADC. Aminu Abdulsalam ya godewa shugabannin jam'iyyar ADC.
Jihar Kano
Samu kari