Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa daga daga cikin manyan Kwankwasiyya kuma na kusa da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Kabiru Adamu Abdullahi ya bar jam'iyyar ADC.
Hon. Fahad Dankabo ya ayyana tsayawa takarar Majalisar Wakilai ta Gwarzo/Kabo a karkashin APC, tare da alkawarin tallafa wa matasa da inganta mutanen karkara.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karbi ƙorafin ma'aikata da ke cewa an zaftare masu albashi haka kawai.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cewa a ranar 20 ga Yunin 2026 za a yi zaben cike gurbi a Kano, Kebbi, Ekiti, Enugu, Nasarawa a Najeriya.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince a kashe sama da Naira biliyan 21 domin a farfaɗo da matatun ruwan Kano da suka daina aikinsu.
Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa ya naɗa Fatima Naseer (Teemahcool) a matsayin jami’ar kula da mata bayan ta ba da haƙuri kan dambarwar bidiyon ɗaga kamfai.
Jihar Kano
Samu kari