Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara ya y i zargin cewa ana yunkurin batar da wasu daga cikin takardun shari'arsa masu muhimmanci.
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta kaddamar da wani shiri wanda zai tsamo miliyoyin mata daga kangin talauci.
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargadi ga wasu jihohin Arewa 11 kan yiwuwar samun cutar sankarau. Ta ba da shawarar matakan da ya kamata a dauka.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnatinsa ba za ta amince da aiki da masu cin dunduniyarta ba, ya gargadi Kwamishinoni.
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanya bakin rawani a ranar 20 ga watan Ramadan domin tunawa da nasarar Annabi Muhammad SAW ya bude Makkah.
Mai martaba sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya fara shirye-shiryen hawan sallah a Kano. Ya tura takardar sanarwa ga 'yan sandan jihar Kano.
A labarin nan za a ji cewa Aliyu Sani Madakin Gini da ke wakiltar Dala a majalisar tarayya ya sanar da dalilansa na sauya sheka daga NNPP zuwa APC.
Gwamna Abba Yusuf ya tsige shugaban ma’aikatan Kano, Abdullahi Musa. Ya naɗa Bilkisu Maimota a matsayin mai riƙon ƙwarya bayan komawarsa APC yau.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa yana shirin angwancewa a ranar 29 ga watan Maris 2026.
Jihar Kano
Samu kari